Posts

Shin Ya dace Bulama Bukarti Ya kira abinda Bauchi state Governor ya fada da wawanci? By: Muhammad Shu'aibu Gunda

Image
Ba ina kushe Bulama Muhammad Bukarti ba! Amma irin furcin da yayi Akan, Sen, Bala Muhammad. Abin ya bakan tamin rai gaskiya! Taya za'ace gomnati ta kasa daukar mataki akan al'ummar ta.  Sai su kuma sauran da ake zalunta sukasa kare kan su? Wato so ake aita kashe su? Dan Allah fah! Sufa Yan kudancin ƙasar nan ba son mu suke ba, kawai ba abinda Suka iya ne shi yasa. Amma yanzu, Mu dauki misali ka gani a (Arewa) Mukan basu aiki a ma'aikatun mu, Amma shin su suna iya ɗaukan mu A tasu ma'aitun na jaha aiki?  Ka duba kwanaki baya a nan jahar mu ta *Borno* ai zulum: ya bawa wata yar jahar su cheque na kuɗi Saboda tana aikin koyar wa a jahar. Gashi jiya ma ya bawa wani kudi da Mota, kuma shima ɗan yanki nasu. Amma da wahala kaga ɗan Arewa ya samu aiki da gomnati jaha a yankin su, wannan kaɗai ya isa nuna cewa mu Yan Arewa muna,  Son hadin kan ƙasa.   Hakki ne akan gomnatoci kare rai duk wani ma zaunin yanki su. Amma shi Ortom din baya haka.  INA GOYON B...

MEKE FARUWA A KANO: By Dr. BELLO GALADANCHI KANO

Image
Assalamu alaikum. Yau ina so nayi kira ga jama’a a goya mun baya a sabuwar gwagwarmaya domin neman amsa da jawo hankula dangane da yawan rashe-rashe da ake fama da shi a Kano a halin yanzu. A cikin awa 24 kacal, na rasa yan uwa sun fi hudu, sannan a shafin facebook na ga sanarwa sun fi ashirin na rasuwa daga jama’a daban daban, kuma duk a Kano. A makon baya, mun rasa matar ma’aikacin gidan mu, kuma an kira NCDC wato Hukumar Yaki da Cututtuka masu Bazuwa, da ta zo ta duba, amma tayi kunnen uwar shegu har washe gari. Gwamnatin Kano tace karya ne, babu mace mace kuma ta saka hannu akan dokar hukunta duk wanda ya yada jita-jita. Wadanda suka rasu kawai binne su ake yi ba tare da an san mene ne takamai-mai ya same suba. Muna so mu jawo hankalin duniya akan wannan lamari. Ya kamata a yi wani abu akai. Kar muyi shiru, mu zo muna da na sani. Abun ya fara yawa, kuma wa ya san inda zai tsaya? -Mene ne amfanin ilimin mu idan baza mu iya banbance gaskiya da karya ba? -Mene ne amfanin hankal...